Ƙungiyar nan ta ƙasa da ƙasa, ta Global Firepower, mai fitar da jadawalin mizanin ƙarfin sojojin ƙasashen duniya, ta fitar da rahoton da ke cewa a shekara ta 2025 Najeriya ta kasance ta 39 a ƙarfin ...
Yayin da ake ci gaba da gudanar da taron Majalisar Dinkin Duniya kan sauyin yanayi a ƙasar Brazil, ƙarairayi game da sauyin yanayin na ci gaba da karakaina a shafukan sada zumunta, inda miliyoyin masu ...
One of Dan Dari Biyar's most brutal operations was the burning of Gidan Sale village along the Gundumi axis, an attack that drew wide condemnation and further highlighted the growing insecurity in the ...
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa akwai fatawowi biyar da suka fi ba shi wahala a rayuwa.
Real Madrid za ta buga Club World Cup a birnin Morocco ranar 8 ga watan Fabrairu a Morocco, kafin nan tana da wasa biyar masu zafi a gabanta. A ranar Alhamis za ta kara da Villareal a wasan kungiyoyi ...
Troops of Operation FANSAR YANMA have eliminated a notorious bandit kingpin, Dan Dari Biyar, during a clearance operation in the Sabon Birni axis of Sokoto State. Military sources confirmed that the ...
A security source confirmed that the operation took place on Thursday as Biyar attempted to collect ransom from families of kidnapped victims in a forest corridor connecting Turtsawa, Mazau, and Zango ...